Sunana Muhammad. Ni malamin jami'a ne, mutumin Kano, kuma bahaushe. Ina yin fassara daga harshen Hausa zuwa harshen Larabci ko Ingilishi. Haka kuma ina yin aikin fassara daga Ingilishi ko Larabci zuwa Hausa. Ina yin aikin bita da abubuwan da suke da alaqa da haka. Ina da sha'awar karance-karance da rubuce-rubuce. |